Ruqayyah bint Husayn | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Madinah, 7 Nuwamba, 676 |
Mutuwa | Damascus, 12 Nuwamba, 680 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | AlHusain dan Aliyu bin Abi Talib |
Mahaifiya | Rubab bint Imra al-Qais |
Ahali | Sakina bint Husayn (en) , Fatima al-Sughra bint al-Husayn (en) , Ali al-Akbar ibn Husayn (en) , Ali al-Asghar ibn Husayn (en) da Ali ibn Husayn |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Ruqayyah bint Al-Ḥusayn[1] (Larabci: رُقَيَّة بِنْت ٱلْحُسَيْن, an haife ta a ranar 20 ga watan Rajab, 56 AH – 5 Rabi’ al-Thani, 60/61 AH ko 676 Miladiyya; ta rasu a ranar 16 ga watan Safar. 61 AH ko 680 / 681 CE),[2] diyar Husaini bn Ali da Rubab bint Imra al-Qais ce.[3][ 'Yan uwanta sun hada da Ali Zain al-Abidin, Ali al-Akbar, da Ali al-Asghar. ‘Yan’uwanta mata sun hada da Fatimah as-Sughra da Fatimah al-Kubra, tare da kiran na karshen ‘Sakinah’.[4][5][6][7][8]